Receive up-to-the-minute news updates on the hottest topics with NewsHub. Install now.

YANZU-YANZU: Ahmed Musa ya saki matarsa

April 14, 2017 6:52 PM
33 0
YANZU-YANZU: Ahmed Musa ya saki matarsa

Jaridar NAIJ.com ta samu rahoton take bayyana wanda akwai soyayyan wata mace a zuciyar Musa. Kuma dan wasan kungiyar Super Eagles zai auri mata na biyu. Amma, Jamila ta ki amince da niyyar Musa.

A kwanakin nan ne yan sandan kasar Ingila sun mamaye gidan Musa inda sun cafke shi akan rikici. Amma, bayan wasu sa’o’i, sun saki shi.

Wani majiyar ya gaya ma SCORE Nigeria cewa: “Ahmed Musa ya saki matarsa. A karshe, yayi saki guda uku.

A halin yanzu, kokarin Musa a kungiyar Leicester City ta zo kasa domin sabon mai horar kungiyarsa mai suna Craig Shakespeare bai gayyaci Musa a wasa ba.

Source: hausa.naij.com

Share in social networks:

Comments - 0